BA A MAGANCE BARNA DA BARNA: NAZARIN MATSALOLIN ZANGA-ZANGA A CIKIN WASU RUBUTATTUN WAQOQI NA HAUSA
Abstract
Duk wani abu da ya faru, mai kyau ne ko akasin sa, to akwai dalili! Tabbas haka
abin yake a zamantakewar rayuwar al’umma. Wata rana, rayuwa ta yi fari, wata
rana kuma ta yi baqi. A wannan takarda, ta yi qoqarin fito da bayanai a kan
zanga-zanga daga cikin wasu waqoqin Hausa rubutattu. A binciken, an yi
qoqarin nazartar waqoqi guda biyu, inda a cikinsu aka zaqulo wasu baitukan da
suka yi Magana a kan sabuban zanga-zanga, da hasashen yadda ake gudanar da
zanga-zanga, sannan da matsalolin da zanga-zanga kan iya haifarwa. A takardar,
an fara bijiro da ma’anar waqa da taqaitaccen tarihinta, sannan aka biyo baya da
tarihin samuwarta. Har wa yau dai, binciken ya zo da bayani a kan ma’anar
zanga-zanga, raberabenta da kuma illolinta, inda takardar ta fi mayar da hankali
a kan zanga-zangar da ba ta lumana ba. A yayin gudanar da binciken, za yi
qoqarin bin ayyukan masana waxanda suka jivinci wannan aiki, da kuma kallon
yanayin da ake ciki, tare da bibiyar al’amuran tsaro da tsadar rayuwa. Babbar
manufar takardar dai, fito da zahirin rayuwar al’umma daga cikin ayyukan
adabi, da kuma nuna yadda adabi ya zama haske ga rayuwar al’umma kai tsaye.
A qarshen takardar, an bayyana sakamakon da binciken ya gano, sannan aka zo
da kammalawa. An xora wannan aiki a kan ra’in Mazahabar Nason Adabi a
Aladu (Folk-Cultural Theory) wadda William Bascom (1912 – 1981) ya qirqira.
Cite this Article
Click "Copy" on any standard format to copy the citation.
(Nayaya), I. B., Gwammaja, D. D. B., Kwaru, P. D. B. B. (2026). BA A MAGANCE BARNA DA BARNA: NAZARIN MATSALOLIN ZANGA-ZANGA A CIKIN WASU RUBUTATTUN WAQOQI NA HAUSA. Daura Multi-Disciplinary Journal of General Studies, Vol. 4(No. 1), 1–15. https://doi.org/10.5281/dauramdj.2026.93498
Ibrahim Baba (Nayaya), Da Danlami Bala Gwammaja, PhD Da Binta Bala Kwaru. "BA A MAGANCE BARNA DA BARNA: NAZARIN MATSALOLIN ZANGA-ZANGA A CIKIN WASU RUBUTATTUN WAQOQI NA HAUSA." Daura Multi-Disciplinary Journal of General Studies, vol. Vol. 4, no. No. 1, 2026, pp. 1–15, https://doi.org/10.5281/dauramdj.2026.93498
Ibrahim Baba (Nayaya), Da Danlami Bala Gwammaja, PhD Da Binta Bala Kwaru. "BA A MAGANCE BARNA DA BARNA: NAZARIN MATSALOLIN ZANGA-ZANGA A CIKIN WASU RUBUTATTUN WAQOQI NA HAUSA." Daura Multi-Disciplinary Journal of General Studies Vol. 4, no. No. 1 (2026): 1–15. https://doi.org/10.5281/dauramdj.2026.93498
(Nayaya), I. B., Gwammaja, D. D. B., Kwaru, P. D. B. B. 2026, 'BA A MAGANCE BARNA DA BARNA: NAZARIN MATSALOLIN ZANGA-ZANGA A CIKIN WASU RUBUTATTUN WAQOQI NA HAUSA', Daura Multi-Disciplinary Journal of General Studies, vol. Vol. 4, no. No. 1, pp. 1–15, available at:
Ibrahim Baba (Nayaya), Da Danlami Bala Gwammaja, PhD Da Binta Bala Kwaru, "BA A MAGANCE BARNA DA BARNA: NAZARIN MATSALOLIN ZANGA-ZANGA A CIKIN WASU RUBUTATTUN WAQOQI NA HAUSA," Daura Multi-Disciplinary Journal of General Studies, vol. Vol. 4, no. No. 1, pp. 1–15, 2026, doi: 10.5281/dauramdj.2026.93498
@article{ibrahim2026BAAMAGAN,
title={{BA A MAGANCE BARNA DA BARNA: NAZARIN MATSALOLIN ZANGA-ZANGA A CIKIN WASU RUBUTATTUN WAQOQI NA HAUSA}},
author={{Ibrahim Baba (Nayaya) and Da Danlami Bala Gwammaja and PhD Da Binta Bala Kwaru}},
journal={{Daura Multi-Disciplinary Journal of General Studies}},
volume={{Vol. 4}},
number={{No. 1}},
pages={{1–15}},
year={{2026}},
publisher={{Yusuf Bala Usman College of Education and Legal Studies, Daura, Katsina State}},
doi={{10.5281/dauramdj.2026.93498}}
}
TY - JOUR AU - Ibrahim Baba (Nayaya) AU - Da Danlami Bala Gwammaja AU - PhD Da Binta Bala Kwaru TI - BA A MAGANCE BARNA DA BARNA: NAZARIN MATSALOLIN ZANGA-ZANGA A CIKIN WASU RUBUTATTUN WAQOQI NA HAUSA JO - Daura Multi-Disciplinary Journal of General Studies VL - Vol. 4 IS - No. 1 SP - 1 EP - 15 PY - 2026 DO - 10.5281/dauramdj.2026.93498 ER -