NAZARI A KAN KIRARIN ABINCIN HAUSAWA
Abstract
A cikin kowace al’umma abinci da tufafi da muhalli na daga cikin abin tinqaho da su,
al’ummar
Hausawa mutane ne masu riqo da al’adunsu na gargajiya, musamman wajen waxanda suke
gudanarwa a rayuwarsu ta yau da kullum. Hanyar da aka bi wajen gudanar da wannan
bincike sun haxa da, tattaunawa da mutane da karantowa daga rubutattun
bayanai. Qudirin wannan takarda shi ne ya binciko tare da tattaro bayanai a kan kirarin
abinci na Hausawa tare da tattaunawa ko rarrabe tsakanin aya da tsakuwa, ganin yadda
yawanci abinci gargajiya ke neman zama tarihi a idanuwan Hausawa sakamakon cuxanya
da wasu al’ummomi na kusa da na nesa, kamar Larabawa da Turawa da Fulani da Buzaye
da Nufawa da kuma Yarabawa da sauransu. Daga qarshe, an gano cewa akwai kirari
cunkushe a cikin abincin Hausawa na gargajiya da zaka tarar suna yi domin havaka harshe
da kuma raya al’adun Hausawa.
Cite this Article
Click "Copy" on any standard format to copy the citation.
Ph.D, A. A. P. D. S. I. S. (2026). NAZARI A KAN KIRARIN ABINCIN HAUSAWA. Daura Multi-Disciplinary Journal of General Studies, Volume 4(Number 1), 35–46. https://doi.org/10.5281/dauramdj.2026.36980
AHMED ALIYU Ph.D DA SALIHU ILIYASU SULLUBAWA Ph.D. "NAZARI A KAN KIRARIN ABINCIN HAUSAWA." Daura Multi-Disciplinary Journal of General Studies, vol. Volume 4, no. Number 1, 2026, pp. 35–46, https://doi.org/10.5281/dauramdj.2026.36980
AHMED ALIYU Ph.D DA SALIHU ILIYASU SULLUBAWA Ph.D. "NAZARI A KAN KIRARIN ABINCIN HAUSAWA." Daura Multi-Disciplinary Journal of General Studies Volume 4, no. Number 1 (2026): 35–46. https://doi.org/10.5281/dauramdj.2026.36980
Ph.D, A. A. P. D. S. I. S. 2026, 'NAZARI A KAN KIRARIN ABINCIN HAUSAWA', Daura Multi-Disciplinary Journal of General Studies, vol. Volume 4, no. Number 1, pp. 35–46, available at:
AHMED ALIYU Ph.D DA SALIHU ILIYASU SULLUBAWA Ph.D, "NAZARI A KAN KIRARIN ABINCIN HAUSAWA," Daura Multi-Disciplinary Journal of General Studies, vol. Volume 4, no. Number 1, pp. 35–46, 2026, doi: 10.5281/dauramdj.2026.36980
@article{ahmed2026NAZARIAK,
title={{NAZARI A KAN KIRARIN ABINCIN HAUSAWA}},
author={{AHMED ALIYU Ph.D DA SALIHU ILIYASU SULLUBAWA Ph.D}},
journal={{Daura Multi-Disciplinary Journal of General Studies}},
volume={{Volume 4}},
number={{Number 1}},
pages={{35–46}},
year={{2026}},
publisher={{Yusuf Bala Usman College of Education and Legal Studies, Daura, Katsina State}},
doi={{10.5281/dauramdj.2026.36980}}
}
TY - JOUR AU - AHMED ALIYU Ph.D DA SALIHU ILIYASU SULLUBAWA Ph.D TI - NAZARI A KAN KIRARIN ABINCIN HAUSAWA JO - Daura Multi-Disciplinary Journal of General Studies VL - Volume 4 IS - Number 1 SP - 35 EP - 46 PY - 2026 DO - 10.5281/dauramdj.2026.36980 ER -